fbpx
Friday, January 21
Shadow

Kalli hotuna: An kama wani mutum da ya mayar da yara doya

An kama wani mutum da ake zargin ya mayar da yara doya a Ibadan, jihar Oyo.

 

An zargi mutumin da cewa ya ajiye kudi ne a kasa inda da yaran su 2 suka dauka sai suka zama doya.

 

Mutumin a hirar da aka yi dashi a TVC yace shi bai yadda za’a iya mayar da mutum doya ba ballantana ma ace shine zai yi hakan.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *