fbpx
Friday, January 21
Shadow

Kalli hotuna da Bidiyon yanda bamabaman da Boko Haram suka jefa sukawa wa al’umma barna

Da safiyar yaune dai wasu bamabamai da Kungiyar Boko Haram ta jefa suka fada gidajen mutane.

Bamabaman sun kashe tare jikkata wasu mutanen birnin na Maiduguri.

Amma dai shugaba Buhati ya sauka lafiya.

Domin kallon bidiyon, danna nan

Kalli bidiyo na biyu anan

Wadannan hotunan na kasa yanda lamarin ya farune.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *