fbpx
Monday, November 29
Shadow

Kalli hotuna da Duminsu: Bayan kashe janar din soja, Sojojin Najeriya sun kai harin ramuwar gayya kan ISWAP da kashe babban kwamandanta da mayakansa 37

Kafar PRNigeria tavruwaito cewa, a wani mataki na ramuwar gayya kan kisan janar din soja da wasu sojoji 3 da kungiyar ISWAP ta yi.

 

Sojojin Najeriya sun kaiwa kungiyar harin ramuwar gayya inda suka kashe wani babban kwamandanta sannan suka kashe mayakansa 37.

 

ISWAP ta kai harin ne a matsayin ramuwar gayya saboda kisam da jirgin yakin Najeriya yawa membobinta. Saidai bayan harin da suka kaiwa sojojin Najeriya,  Sojojin sun ja da baya amma suka karo kayan yaki da dakaru.

 

Sun Afkawa kungiyar ta ISWAP inda suka mata fata-fata suka kashe 37 da kama wani kwamandan kungiyar, saidai shima daga baya ya mutu.

 

Sojojin sun kuma kwato makamai da dama.

This morning while we are still mopping the area, we have so far counted 37 corpses of the terrorists, while one of their leaders, a Commander who was arrested for further investigation died in custody this morning.

“We also recovered dozens of sophisticated guns during the clearance operation,” he said.

PRNigeria gathered that life has returned to normalcy in Askira Uba as the villagers hailed the proactive response of the Nigerian military after the sudden invasion of their community.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *