fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Kalli hotunan babban Kwamandan Boko Haram da mayakansa da suka tuba

Wannan wani babban Kwamandan Boko Haram ne da mayakansa da suka tuba suka mika wuya ga jami’an tsaro.

 

Lamarin ya farune a yankin Gwoza inda kwamandan me suna Salihu Ahmodu dan kimanin shekaru 42 da yaransa suka mika wuya.

 

PRNigeria ta ruwaito akalla Boko Haram 17,000 me suka tuba suka mika wuya ga jami’n tsaro.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *