fbpx
Wednesday, January 26
Shadow

Kalli hotunan Bindigar data fi kowace girma a gidan sojojin Najeriya

Wannan Bindigar me suna Palmaria itace tafi kowace Bindiga girma a gidan sojojin Najeriya.

 

Bindigar da kanta take harbi idan aka setata.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *