fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Kalli hotunan daya daga cikin ‘yansandan da ‘yan Bindiga suka kashe a Zamfara

Wannan daya daga cikin ‘yansandan da ‘yan Bindiga suka kashe a jihar Zamfara ne.

 

A baya dai, hutudole.com ya kawo muku rahoton yanda ‘yan Bindigar suka kashe ‘yansanda 13 a jihar.

 

Wani me suna Moses Ebute ya saka hoton dansandan a shafinsa na sada zumunta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *