fbpx
Friday, January 21
Shadow

Kalli hotunan gawarwakin ‘yan Boko Haram birjik a kasa bayan kisan da Sojojin Najeriya suka musu

‘Yan Boko Haram da yawa sun mutu bayan ruwan bamabaman da sojojin Najeriya suka musu ta jirgin Super Tucano.

 

Sojojin Najeriya ta sama da kasa ne suka kaiwa Boko Haram din hari a maboyarsu.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *