fbpx
Monday, November 29
Shadow

Kalli hotunan gine-gine 5 mafiya tsawo a Najeriya da jihohin da suke

Akwai ginin NECOM me tsawon kafa 525. Shine yafi kowane gini tsawo a Najeriya kuma yana Legas ne.

 

Ginin na da hawa 32 kuma an yishi ne a shekarar 1979.

 

 

Sai kuma ginin da akewa lakabi da Champagne Tower wanda shi kuma yana da hawa 30 ne da tsawon kafa 440.

 

Shine gini na 2 mafi tsawo a Najeriya kuma shima yana Legas ne.

 

A shekarar 2017 ne aka kammalashi.

 

Hakanan wannan rahoto na hutudole.com yana ci gaba da kawo muku cewa gini na 3 mafi tsawo a Najeriya shine:

 

Ginin Bankin Union Bank.

Yana da tsawon kafa 407 da hawa 28.

 

Hutudole.com ya kuma ci gaba da ruwaito muku cewa, gini mafi tsawo na 4 a Najeriya shinr na cibiyar kasuwanci ta Duniya dake Abuja.

 

Yana da tsawon kafa 394, sai kuma hawa 25. An kammashine a shekarar 2016

 

Har yanzu dai akwai wasu sassan ginin da ba’a kammala ginawa ba.

 

Gini na 4 mafi tsawo a Najeriya shine Otaldin Eko dake Legas.

 

Yana da tsawon kafa 387 sai kuma hawa 27.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *