fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Kalli hotunan Kwan kaza da ya shekara Dubu a karkashin kasa da aka Tono

Masu binciken kayan Tarihi na Archeologists sun tono kwan kasa wanda ya shekara 1000 a karkashin kasa.

 

An gano cewa, an binne Kwan ne a cikin kashin dan adam. An bayyana hakan a matsayin wata dabara ta ajiyar Abu ya dade.

 

Saidai wajan binciken da ake yi akan Kwan a dakin bincike, an fasashi. Tare da kwan an kuma ga wasu kayan wasa na yara.

 

Daya daga cikin wanda suka gano Kwan, Alla NaGorsky ta bayyana cewa ko a yanzu da aka ci gaba, Kwai baya dadewa kamin ya fashe ko ya lalace, tace amma kwan da suka gano, kusan babu komai a cikinsa.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *