fbpx
Monday, October 25
Shadow

Kalli hotunan muggan makaman da Sojojin Najeriya suka kwace daga hannun Boko Haram

Sojojin Najeriya sun kwace muggan makamai daga hannun Boko Haram bayan yunkurin kaiwa jihar Yobe hari da kungiyar ta yi.

 

An dai yi musayar wuta inda sojojin Najeriya din suka kori Boko Haram tare da kwace makamansu.

Kakakin sojin, Janar Onyema Nwachukwu ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace an kashe ‘yan Boko Haram 2.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *