fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Kalli hotunan mutumin da ya je ya biya kudi aka yanke masa yatsu, aka cire masa leben sama, aka yanke masa kunne da hanci dan ya koma shedan

Anthony Loffredo dan shekaru 33 kenan wanda ya je ya biya kudi aka yanke masa wasu sassan jikinsa.

 

Na kwanannan da yayi shine wanda ya biya aka yanke masa yatsun hannunsa.

 

A baya dai ya rufe gaba dayan jikinsa da zanen Tatoo inda kuma ya tsaga harshensa zuwa gida biyu da sauran wasu abubuwa.

 

Kuma yace yanzu haka kaso 35 ne na abinda yake son yi, yawa jikinsa.

 

Thesun UK ta ruwaito hotunan kamar haka:

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *