fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Kalli hotunan Rahama Sadau a filin wasan kungiyar kwallon kafa ta PSG

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan nata data kai ziyara filin wasan kungiyar PSG, Parc De Princes ta kasar Faransa. Rahama na ziyarar shakatawa a kasar inda take ziyartar muhimman gurare masu tarihi.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *