fbpx
Monday, November 29
Shadow

Kalli hotunan wadda ta fi kowa tsawon kafafu a Duniya

Matashiya me shekaru 17, Maci Curring daga kasar Amurka ce wadda tafi kowa tsawon kafa a cikin matan Duniya a shekarar 2021.

 

Duka ‘yan gidansu dogayene amma babu wanda ya kai Maci tsawon kafa.

 

Wannan yasa aka sakata cikin littafin kundin tarihin Duniya na Guinness world record.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *