fbpx
Monday, September 27
Shadow

Kalli hotunan wasu manyan ‘yan Boko Haram da sojojin Najeriya suka kama

Sojojin Najeriya sun kama wani babban dan Boko Haram da ake nema ruwa a jallo bayan wani samame da aka kai Arewa maso gabas.

 

Kakakin sojin, Brigadier-General Onyema Nwachukwu, ne ya bayyana haka a sanarwar da ya fitar ga manema labarai ranar Alhamis a Abuja.

 

Ya bayyana cewa, an kama wanda ake zargin, Yawi Modu akan titin Damboa-Wajiroko tare da wani abokin ta’asarsa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *