fbpx
Monday, October 25
Shadow

Kalli hotunan ‘yan kasashen waje da aka kama suna taimakawa ‘yan Bindiga

Jami’an tsaro sun kama wani Lawal Shu’aibu dan kasar Nijar da wasu 4 dake kaiwa ‘yan Bindiga man fetur.

 

An kamasune a ranar Asabar da motarsu dauke da kayan laifin.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, SP Isa Gambo ya tabbatar da faruwar lamarin.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *