fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Kalli hotunan yanda gurguwarnan me Tallar Ruwa ta koma

Mary Daniel, Gurguwa me tallar ruwa data dauki hankula sosai a kafafen sadarwa ta gamu da wasu maau son taimako sun taimaka mata.

 

An dauki hotuna ne yayin da take murnar zagayowar ranar haihuwarta.

 

Cikin kwanaki kadan aka tara mata Miliya 14 sannan kuma gwamnatin jihar Legas tace ta dauki nauyin ci gaba da kula da rayuwarta.

 

Tuni dai aka samar mata gurin zama kuma wadannan hotunan sun nuna yanda take samun farin ciki a yanzu.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *