fbpx
Wednesday, January 26
Shadow

Kalli hukuncin da mahaifan wannan matashin suka mai bayan daya Dirkawa Budurwarsa ciki

Wannan hoton ya dauki hankula a shafukan sada zumunta inda aka ga wani mayashi rike da kwali dake dauke da rubutun cewa, nawa wata yarinya ciki kuma wannan shine hukuncina, Mamana da babana ne suka bani wannan gwale-gwale.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Wasu rahotanni dai sun bayyana cewa lamarin ya farune a jihar Fatakwal.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *