fbpx
Monday, September 27
Shadow

Kalli irin martanin da jama’a sukayi wa wata yar siyasar da ta bada kyautar tukunya ga wata makaranta

Wata mata mai neman wakilci a gundumar Baringo, Kenya, Rebecca Lomong, ta fara yakin neman zabe ta hanyar ba da tukunya guda daya ga makaranta.

An sanya tukunyar sunanta da mukamin siyasa da take nema.

Saidai wannan gudummawar ta haifar da martani iri -iri daga ‘yan Kenya bayan hoton ya bazu a shafukan sada zumunta.

Duba martanin mutanen a ƙasa …

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *