fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Kalli jaririn da aka haifa da kawuna 3, wasu sun mayar dashi Abin bauta

An haifi wani jariri da Kawuna 3 a kasar India. Lamarin ya farune a jihar Uttar Pradesh ranar 12 ga watan Yuli.

 

Mahaifiyar yaron me suna Ragini ta bayyana cewa, a lokacin da take laulayin cikin dan nata ta rika jin ba daidai ba.

 

An dai sallami matar da dan nata daga Asibiti amma kuma mutane sai kai musu ziyara suke a gida inda Rahotonni suka bayyana cewa mutane daga nesa na zuwa wajan ganin jaririn.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *