fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Kalli kayatattun hotunan Hafsat Idris cikin jirgin Ruwa na nishadi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hafsat Idris kenan a wadannan kayatqttun hotunan nata data sha kyau wanda ta dauka a wajan wani ruwa. Shafinta na Sada zumunta yq nuna cewa ta Cotonou jamhuriyar Benin.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

A wasu hotunan kuma an ga Hafsat a cikin irin karamin jirgin ruwannan na nishadi.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *