fbpx
Monday, November 29
Shadow

Kalli Kayatattun hotunan yanda aka daurawa wasu Masoya aure a karkashin Ruwa

Kullun sabbin salon yin aure masu kayatarwa da wasun ma da sai a hankali sai kara bayyana suke, a yayin da wani zaice watakila babi sauran abin mamaki ga sabbin salon auren da ake yi sai gashi wasu turawa sun tafi karkashin teku kafa 32 aka daura musu aure acan.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Bored Panda ne ya ruwaito wannan labari duk da dai babu cikakken inda lamarin ya faru.

Hotunan sun nuna yanda Amarya ds Ango saye da kayan kariyar Lumfashi da sauran abokanansu suka dulmiya cikin teku kuma aka daura musu aure acan.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *