fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Kalli Maciji me kai biyu na hadiyar Beraye

Wannan wani maciji ne me kawuna biyu ds aka gani yana hadiyar beraye biyu a lokaci guda.

 

Lamarin ya faru a Michigan dake kasar Amurka, wani masani akan harkar macizai, Brian Barczyk ne ya bayyana haka inda ya dauki hotuna yayin da macijin ke hadiya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *