fbpx
Friday, January 21
Shadow

Kalli Nafisa Abdullahi ta saki kayatattun hotuna

Tauraruwar fina-finan Hausa,  Nafisa Abdullahi ta saki kayatattun hotuna a shafinta na sada zumunta.

 

Nafisa ta saki hotunan ne ga masoyanta inda da dama suka yaba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *