fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Kalli Wani kayataccen masallaci da Inyamurai Musulmai suka gina a Enugu

Wannan hoton wani kayataccen Masallaci ne da Musulmai Inyamurai suka gina a Enugu.

 

Wani wani Aliyu Nwa Egede nw ya wallafa hoton masallacin a shafin Facebook yace ba’a kasar Saudiyya bane a garinsa ne na Nsukka dake jihar Enugu.

Islam we move . The mosque below is not at Saudi Arabia. ( It is in ) Enugu State Nsukka . My town village . Alhamdulillah . ’

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *