fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Kalli wata Ba’amurkiya data Musulunta


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Wata baiwar Allah ba’amurkiya ta karbi musulunci inda ta bayyana hakan a shafinta na dandalin Twitter, kuma wannan abu ya dauki hankula sosai inda da dama sukai ta mata maraba da shiga Musulunci da fatan Alheri.

Ta bayyana jin dadinta sosai da irin yanda mutane suka nuna mata kulawa kan shigarta musulunci inda ta yi fatan Allah ya sa mu shiga Aljanna baki daya.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *