fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Kalli wata Baturiya data musulunta

Wannan wata baiwar Allah ce ‘yar kasar Canada, Rosie Gabrielle data musulunta inda ta bayyana cewa musuluncine hanyar Rayuwa. Muna fatan Allah ya kara mata fahimtar Addini da mu baki daya.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *