fbpx
Friday, May 14
Shadow

Kalli yanda Boko Haram ke raba Dubu 20 gida-gida a Geidam dan jawo hankalin Matasa su shiga Kungiyar

Rahotanni sun bayyana cewa, Kungiyar Boko Haram na raba Naira Dubu 20 duk gida a garin Geidam na jihar Yobe da suka wa mamaya.

 

Hakan wata Dabara ce ta jawo hankalin matasa su Shiga Kungiyar.

 

HumAngle ta ruwaito cewa, zuwa yanzu Boko Haram ta rabawa gidaje sama da 50 wadannan kudade.

Dan majalisa me wakiltar Yankin a majaisar Tarayya, Lawa Shettima ya bayana takaicinsa da cewa dan Najeriya wai har zai iya wuce awanni 24 a karkashin ikon Kungiyar Boko Haram ba tare da an dauki wani mataki ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *