fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Kalli yanda shugaban kasar Kenya ya duka ya gaishe da shugaba Buhari

Shugaban kasar Kenya, Uhuru Kenyata kenan a wannan hoton inda ya duka ya gaishe da shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

 

Lamarin ya dauki hankula a shafukan sada zumunta inda aka rika cece-kuce akai.

 

Kenyatta wanda shima yanzu haka yana halartar taron tattalin arziki a kasar Ingila, ya hadu da shugaba Buhari inda ya rusuna ya gaisheshi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *