fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Kalli yanda Tauraron mawaki, Deezell zai baiwa Masoyansa Dubu 50 ta hanyar yin Comment kawai

Tauraron mawakin Gambara, Ibrahim Rufa’i wanda aka fi sani da Deezell ya bayyana cewa zai baiwa daya daga cikin masoyansa me sa’a Naira Dubu 50.

 

Yace abinda kawai Mutum zai yi Shine ya je ya kalli wakarsa ta Blessed with Love a Youtube kuma ya bayyana abinda yake tunani akan wakar, yace Rubutun da ya fi kyau shine zai yi nasarar lashe Dubu 50 din.

 

Yace kuma sai mutum yayi Subscribe a shafinsa na Youtube din sannan kuma ya saka link din shafinsa na Instagram. Yace amma duk wanda kuma ya shiga gasar yana da kyautar Naira Dubu 2 matukar ya bi waccan ka’ida.

 

https://twitter.com/officialdeezell/status/1389490695723945985?s=19

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *