fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Kalli yanda Wani dan Najeriya ya makale tayar jirgin sama aka tafi dashi kasar Netherlands, amma kamin aje ya mutu

An gano gawar wani mutum da ya makale a tayar jirgin sama daga Legas zuwa Amsterdam’s Schiphol Airport dake kasar Netherlands.

 

An gano gawar ne kamar yanda Hukumomin kasar suka bayyana bayan da jirgin ya isa kasar. Ana yammanin dai ya makalene dan a tafi dashi.

 

Saidai duk da haka mahukuntan kasar sun bayyana cewa, zasu fara bincike akan lamarin.

“We are investigating the discovery of a body in the landing gear of an airplane that arrived from Lagos (Nigeria),” , Royal Military Police tweeted on Tuesday, adding that the Schiphol airport police unit and forensic investigators were working on establishing the person’s identity and cause of death.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *