fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Kalli yanda ‘yan garin Su Sadio Mane suka yi murnar lashe kyautar gwarzon dan kwallon Afrika da yayi

Bayan da tauraron dan kwallon kasar Senegal me bugawa kungiyar Liverpool wasa, Sadio Mane ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon Africa na shekarar 2019 ya godewa kauyenshi na Bambaly da kasarshi ta Senegal inda yace yana Alfahari dasu.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Mane bai samu ya je kasar tashi ta Senegal ba daga wajan bayar da kyautar inda ya basu hakuri bisa hakan.

Saidai a jawabinshi a wajan taron ya bayyana cewa yana da yakinin ‘yan kauyenshi na Bambaly suna can suna kallonshi kuma hakan ta tabbata bayan da hotunan ‘yan kauyen nashi suka bayyana suka kallon yanda ake bashi kyautar.

Bayan kammala bashi kyautar, ‘yan kauyen na Bambaly sun fito wajen inda suka rika tika rawar murna da shewa kamar yanda za’a iya gani a wannan hoton na kasa:


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *