fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Kalli yanda ‘yansanda suka ajiye kayan tsubbu a Kofar Ofishinsu dan neman kariya daga ‘yan IPOB

Wannan wani Ofishin ‘yansanda ne a Jihar Abia da hotunansa ke ta yawo a shafukan sada sumunta inda ake zarginsu da aniye kayan tsubbu dan kariya dada ‘yan IPOB.

 

‘Yan IPOB dai sun takurawa jami’an tsaro da hare-hare a jihohin Inyamurai sosai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *