fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Kama Nnamdi Kanu ba zai sa mu daina neman ‘yan IPOB ba>>Sojojin Najeriya

Sojojin Najeriya sun bayyana cewa, Kama Nnamdi Kanu ba zai sa su daina neman IPOB ba a jihohin Inyamurai.

 

Majiyar Sojin ta bayyana cewa, zasu ci gaba da farautar IPOB ta sama da kasa.

 

Majiyar ta kara da cewa sojojin sai sun kakkabe dazukan jihohin Inyamurai dan tabbatar da cewa sun hana IPOB samun gurin yin horo da fakewa.

 

Sannan kuma a samu Rahoton cewa, Kungiyar na hadaka da ‘yan Aware na Kamaru dan aiki tare.

“The military operation will continue in the South-East. Fighter aircraft will continue to comb forests and hideouts based on intelligence. It will not stop; it will only intensify with Kanu’s arrest. There is a strong suspected alliance with groups in Cameroon and even operational joint training camps. The military is working on this intel,” one of the sources revealed.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *