fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Kama Nnamdi Kanu: Zamu tada bam a Fadar Shugaban kasa da Majalisa>>Tsageran masu goyon bayansa

Wasu tsageru masu goyon bayan Shugaban haramtacciyar kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu, Biafra Think Tank da Biafra Watchdog sun yi barazanar tada hayaniya a Abuja saboda kama shugaban nasu.

 

Kungiyar tace zata kuma kama jakadun Shugaba Buhari na kasashen waje har sai ya saki Kanu sannan kuma ya baiwa Kasar Biafra yancin cin gashin kanta.

 

Kungiyar tace, ta baiwa Shugaban kasa, Muhammadu Buhari nan da kwanaki 21 ya daki Nnamdi Kanu ko kuma su dauku matakan da suka fada a sama.

 

“Today we have agreed and decided to kidnap all the ambassadors of Buhari government including Burutai and keep them hostage till they release Mazi Nnamdi Kanu and until Buhari signs and declares Biafra.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *