fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Kama Sunday Igboho zai tunzura mu dan haka a kyaleshi>>Yarbawa suka gargadi Gwamnati

Wata kungiyar Yarbawa, VoR ta bayyanawa gwamnatin tarayya cewa, kama Sunday Igboho zai tunzurasu sosai.

 

Sun ce dan haka ba zasu amince da yunkurin gwamnati na kama Sunday Igboho ba.

 

Kumgiyar ta kuma zargi shugaban kasa, Muhammadu Buhari da yin mulkin nuna banbanci.

 

Daya daga cikin Shuwagabannin kungiyar, Olufemi Adegoke ne ya bayyana haka inda yace kuma dole a canja fasalin kasa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *