fbpx
Friday, May 14
Shadow

Kamar ‘yan IPOB, Suma Yarbawa masu son kafa kasar Oduduwa sun fara kaiwa ‘yansanda hari

Tsageran Yarbawa dake son kafa kasar Oduduwa sun yi tattaki a jihar Ogun duk da gargadin da hukumar ‘yansandan jihar ta musu.

 

Daga baya sun je fadar basaraken jihar, Alake inda suke neman a saki mebobinsu da aka kama.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, Abimbola Oyeyemi ya bayyana cewa, tsageran sun kaiwa ‘yansanda hare-hare amma an kama 11 daga ciki.

 

Saidai daga baya an sakesu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *