fbpx
Monday, September 27
Shadow

Kamfanonin sadarwa sun bi umarnin gwamnatin tarayya sun kulle gaba dayan rassansu dake jihar Zamfara

A yunkurin dakile ayyukan ta’addanci a jihar Zamfara   gwamnatin tarayya ta fito da sabuwar dabarar kulle harkokin sadarwa a jihar.

 

Kuma kamfanonin sadarwar sun bi wannan umarni, kamar yanda  Punchng ta ruwaito.

 

Zuwa ya zu an kulle rassa 240 na sadarwa dake jihar. Hukumar sadarwa ta NCC ce ta bayar da wannan umarni.

 

Kuma wata majiya ta shaidawa kafar cewa tabbas an bi umarnin.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *