fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Kanawa Sun jinjinawa Shugaba Buhari bisa Rufe Shafin Twitter

Wasu matasan Kanawa sun jinjinawa Shugaban kasa, Muhammadu Buhari bisa rufe shafin Twitter da gwamnatinsa ta yi.

 

Kanawan sun bayyana hakane a wata zantawa da suka yi da kamfanin Dillancin Labaran Najeriya, NAN.

 

Wani dalibin jami’a, Mrs Yunusa Abdulkadir ya bayyana cewa, ya ji dadin hakan duk da yake yana amfani da shafin wajan bincike.

 

Wani Usman Kabir Shima yace yana jin dadin dakatar da Twitter da aka yi saboda akwai masu cin zarafin jama’a da yawa a ciki.

 

Itama wata, Sakina Habib tace dakatarwar ta yi daidai.

“The platform has bred very disrespectful people, who spoke in many languages and insulted everyone, since there was no regulation.

“The suspension is in fact long over due, because the country has suffered a lot as a result of mobilisation by some unpatriotic citizens who want to wreak havoc in the country.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *