fbpx
Friday, April 23
Shadow

Kar ku yanke tsammani, Najeriya zata gyaru>>Osinbajo

Mataimakin Shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyanawa ‘yan Najeriya cewa, kada su yanke tsammani akan cewa, Najeriya zata gyaru.

 

Ya bayyana hakane a yau, Lahadi bayan ibadar Easter a fadar Shugaban kasar dake Abuja.

 

Osinbajo yayi fatan cewa, Allah zai taimaki Najeriya ta dawo cikin yanayi me kyau na aminci.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *