fbpx
Monday, May 10
Shadow

Kare Pantami da gwamnatin tarayya tayi ya nuna tana da hannu a ayyukan ta’addanci>>Cocin ECWA

Cocin ECWA tace duk wani abu da ba sauke Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Zamani, Sheikh Isa Ali Pantami ba da kuma hukuntashi to Alamace dake nuna cewa Gwamnatin Shugaban kasa, Muhammadu Buhari na goyon bayan ta’addanci.

 

Shugaban cocin, Rev Stephen Panya ya bayyana cewa, kamata yayi a binciki Ministan, idan yana da laifi a Hukuntashi.

 

Kungiyar cocin tace ta bi sahun sauran ‘yan Najeriya na gari irin su HURIWA da CAN wajan kira a sauke Pantami.

We join other well-meaning Nigerians and corporate citizens like Human Rights Writers’ Association (HURIWA), Christian Association of Nigeria (CAN), and other Civil Society Organizations (CSOs) to demand for his resignation as a member of the Federal Executive Council. Where he fails to resign voluntarily, we would expect President Buhari to relieve him of his ministerial position.

“We equally add our voice to the demand that the allegations against Dr. Pantami be thoroughly investigated by relevant security agencies and if indicted, he should be prosecuted in accordance with the relevant laws of the Federation.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *