fbpx
Wednesday, January 26
Shadow

Kare ya cinye mazakutar wani da yayi mankas da giya

Wani da yayi mankas da giya a jihar Delta ya gamu da tashin hankali.

 

Mutumin dan shekaru 60, Ani Ikoneto ya je bikin kirsimeti ne inda daga nan ya yi mankas da giya.

 

Ya koma gida inda ya rika rangaji, ya shiga daki ya kwanta ba tare da ya rufe kofa ba.

 

Makwabtansa sun bayyana cewa dalilin hakane har kare ya shiga dakinsa ya cinye mar mazakuta.

 

Kururuwarsa ce ta tashi mutane wanda aka kai masa dauki tare da garzayawa dashi Asibiti, acanne ya rasu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *