fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Karfin Hali: Kalli Bidiyon yanda aka wa dansanda kwacen waya da tsakar rana

Wannan Bidiyon yanda akawa wani Dansandan satar wayane da tsakar rana yayin da yake bayar da hannu a tsakiyar hanya.

 

Babu dai cikakken inda lamarin ya faru amma abin ya dauki hankula ana ta magana akai a shafukan sada zumunta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *