fbpx
Friday, May 14
Shadow

Karim Benzema yaci kwallaye fiye da Cristiano Ronaldo a gasar zakarun nahiyar turai bayan komawarsa Juventus

Ronaldo ya bar Real Madrid a shekarar 2018 kuma ya samu nasarori sosai tare da Juventus amma ba kamar yadda yake samu ba a kungiyar Real Madrid.

 

Musamman a gasar zakarun nahiyar turai, wanda anan ne ya kasa haskakawa kamar yadda yake haskaka a kasar Sifaniya.

 

Cristiano na cin akalla kwallaye 10 a kakanni bakwai da suka gabata a lokacin daya ke Madrid, amma yanzu baya cin wa’yan nan kwallayen tare da Juventus.

 

Inda gabadaya kwallayen shi na gasar suka kasance 14 kacal tun komawarsa kuma Benzema ya fishi zira kwallayen masu yawa inda shi yaci 15 bayan tafiyar Ronaldo.

Karim Benzema has score more Champions League goals than Cristiano Ronaldo since Portugal superstar left Juventus.

 

Ronaldo left Madrid in 2018 and has enjoyed some success with Juventus, but has not hit the heights he enjoyed in Spain.

 

The Champions League is where he’s failed to replicate the same kind of form.

 

He netted at least ten goals in each of his last seven seasons in the Champions League with Madrid, but has failed to hit that mark once in Turin.

 

Ronaldo has managed just 14 goals over the last three seasons, with Benzema scoring 15 over that same period.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *