fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Karuwanci na karuwa a sansanin ‘yan gudun Hijira>>Gwamna Zulum

Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya bayyana cewa, ana samun yawaitar masu karuwanci a sansanin ‘yan gudun hijira na jiar.

 

Gwamnan wanda ya bayyana haka a hirar da aka yi dashi a Channels TV ya bayyana cewa an kuma samu yawaitar masu shaye-shaye.

 

Gwamnan yace hanya daya da za’a shawo kan wannan matsala itace, gwamnati ta daure a mayar da mutane muhallansu.

 

Gwamnan yace dalili kenan da yasa yake dagewa kan sai an mayar da mutane muhallansu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *