fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Kasa ta yi motsi a wata jihar Najeriya

Rahotanni daga yankin Jihohin Yarbawa na kudu maso yamma na cewa an samu motsin kasa.

 

Jami’ar Obafemi Awolowo ce ta fitar da sanarwar inda tace an samu motsin kasar ne a tsakanin Jihar Kwara da Osun. Motsin ya kai makin 2.6.

“A normal fault mechanism along the Ifewara-Zungeru Transcurrent Fault system due to intra-plate seismicity was deduced. This suggests that this fault system is still active,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *