fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Kasar Amurka ta yi Allah wadai da hana amfani da Twitter a Najeriya

Amurka ta yi Allah wadai da haramcin da gwamnatin Najeriya ta yi na Twitter, tana mai bayyana shi a matsayin aika sako mara kyau ga ‘yan kasa da masu saka jari.
A wata sanarwa a ranar Asabar, Ofishin Jakadancin Amurka a Najeriya ya ce kundin tsarin mulkin Najeriya ya tanadi ‘yancin samun bayanai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *