fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Kasar Amurka zata kwashe sojojinta daga kasar Kuwait

Ministan tsaro na kasar Kuwait ya bayyana cewa kasar tashi ta samu takarda daga kasar Amurka inda kwamandan sojojin Amurka dake kasar ya bayyana musu cewa nan da kwanaki 3 za’a kwashe sojojin Amurka dake kasar.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Kamfanin dillancin labaran kasar ta Kuwait ne ya ruwaito wannan labari.

Saidai wani rahoton na cewa, Gwamnatin kasar ta Kuwait ta musanta wannan labari inda tace an yiwa shafin kamfanin dillancin labaran nata kutsene.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *