fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Kasar Austria ta dakatar da yiwa mutanen ta Rigakafin Coronavirus/COVID-19 bayan da mutum 1 ya mutu, wani ya kwanta rashin lafiya bayan da aka musu rigakafin

Mahukuntan kasar Austria sun dakatar da rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19 na AstraZeneca bayan da wani mutum ya mutu, wani ya jikkata bayan da aka musu rigakafin.

 

An fara bincike kan dalilin hakan.

 

Wadda ta mutun, wata matace me shekaru 49 sai kuma ‘yar shekaru 35 data kwanta jiyya. Mahukuntan sun bayyana cewa, an dakatar da yiwa mutane rigakafin duk da cewa ba’a tabbatar da alakar rigakafin da mutuwa da kuma rashin lafiyar matan ba.

 

“no evidence of a casual relationship with the vaccination” but the remaining stocks of the affected vaccine batch are no longer being used as a “precautionary measure”.

An AstraZeneca spokesman said: “There have been no confirmed serious adverse events associated with the vaccine,” adding that all batches are subject to strict and rigorous quality controls.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *