fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Kasar Ghana ta sake taso keyar wasu ‘yan Najeriya daga kasarta

Kasar Ghana ta sake koro wasu ‘yan Najeriya dake zaune a kasarta ba bisa ka”idaba.

 

Mutane 44 ne aka koro daga kasar ta Ghana bisa laifukan da daban-daban da aka samesu da aikatawa.

 

An yanke musu hukuncin kwanaki 99 a gidan yari,  kuma bayan sun kammala zaman gidan yarin, za’a dawo dasu Najeriya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *