fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Kasar indiya ma na son rufe shafin Twitter inda ta baiwa kamfanin Gargadin Karshe

Kasar India ta baiwa kamfanin Twitter gargadin karshe akan ya bi dokokinta ko kuma su saka kafar wando daya.

 

Ma’aikatar kimiyyar labarai ta kasar ta aikewa da Twitter irin wadanan gargadi a baya inda tace wannan ne gargadi na karshe.

 

Saidai a bangaren Twitter, tana neman a yiwa dokokin Garambawul maimakon tursasata ta yi amfani dasu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *